Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, SAN, tare da Mai Martaba Sarkin Malam Muhammadu Sanusi ll, lokacin bikin nada Ministan Harkokin Cikin Gida Lt Gen. (rtd) Abdulrahman Bello Dambazau a matsayin Baraden Kano tare da yi masa ta’aziyyar Khalifa Isyaka Rabi’u yau a fadar Masarautar Kano.