Jihohi biyar da basuka suka yi wa katutu a Najeriya...

Nan da 29 ga watan Maris din shekarar nan da muke ciki ne wa’adin mulkin gwamnatin tarayya da wasu daga cikin gwamnonin kasar zai kare.

 Kididdigar ofishin da ke lura da basuka na Najeriya ya ce gwamnonin jihohin kasar 28 za su tafi su bar basukan da suka kai naira tiriliyan 5.8.

 11 cikin jihohi 28 na gwamnonin kasar za su kara tsayawa takara a watan.

 Gwamnonin da za su kara neman takara sun hada da Gwamnan Gombe Mohammed Inuwa Yahaya da na Borno  Babagana Zulum akwai kuma na Nasarawa Abdullahi Sule da Seyi Makinde na Jihar Oyo na cikinsu sai Gwamnan Yobe Mai Buni.Source link


Like it? Share with your friends!

1

You may also like