Johnathan Ya Taya Shagari Murnar Cika Shekaru 93 Da Haihuwa


Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya taya takwararsa, Alhaji Shehu Shagari murnar cika shekaru 93 da haihuwa a duniya inda ya bayyana shi a matsayin Dattijon kasa abin koyi.

Jonathan ya bayyana Shagari a matsayin Shugaba mai saukin kai wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen ci gaban Nijeriya inda ya yi masa fatan samun Koshin lafiya.

You may also like