Jonathan Ya Ziyarci Babangida Da Abdulsalami A Minna


 

 

Tsohon shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan a yau Talata ya ziyarci tsofaffin Shugabannin Nijeriya Janar  Ibrahim Badamasi Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar a masaukinsu da ke Minna Babbar birnin Jihar Neja.

Jonathan ya ce, na ziyarci shugabannin ne don kara samun hadin kan kasar nan da kuma yadda za a kara bunkasa tattalin arzikin kasa, tsohon shugaban ya bayyana hakan ne a shahafinsa na Twitter.

You may also like