Juventus ta ci Sporting 1-0 a Turin



Federico Gatti

Asalin hoton, Getty Images

Juventus ta ci Sporting 1-0 a wasan farko a quarter finals a Europa League da suka fafata ranar Alhamis a Turin.

Saura minti 17 a tashi wasan Juventus ta ci kwallon ta hannun Federico Gatti.

Wasa na uku da suka kece raini a tsakaninsu, bayan da suka fafata sau biyu a Champions League a kakar 2017/18

Wasa uku da suka kara a tsakaninsu:



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like