Kada A Bar Trump Ya Shiga Kasar Mu – Jama’ar Ingila 



Zuwa yanzu mutane 50,000 a Kasar Ingila ke kokarin hadin gwiwa domin hana ziyarar da Donald Trump zai yi zuwa Ingila. Jama’a na kai kukansu ta shafin yanar gizon majalisar Ingila domin gwamnatin ta hana ziyarar da shugaban kasar Amurka Donald Trump zai yi zuwa kasar a wannan shekarar.

You may also like