Sun shirya mamaye filayen Musulmin Kudus Allah Ya aiko Gobara tana cinye Kasar.
A yayin da Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya gargadi Israila game da shirin yin sabbin gine-gine a gabashin Kudus.
Kwamitin ya ce, akwai fargaba sosai game da yadda Israila ke shirin yin sabbin gine-gine a Kudus wanda ke da hadari wajen samar da zaman lafiya a yankin.
Kawai ba zato ba tsammani sai Allah Ya aiko musu da gobarar daji ta fara cinye wani Yanki na kasar. Mutane sama da 10,000 sun kauracewa gidajen su.