An kama dan Nageriya da ATM 217 a filin jirgin Muscat,Oman


ATM

An kama dan kasar Najeriyan ne a filin girgin Muscat da ke kasar Oman bayan yayi kokaryi smuggling ATM har guda 217,yansandan kasar Oman sun kama dan Najeriyan ne yau,tara ga watan Agusta,a lokacin da yake kokarin smuggling in ATM in a filin girgin saman.

 

 

You may also like