Kama Fasto Sule Zai Haifar Da Rikicin Addini A Najeriya – FayoseGwamnan jihar Ekiti kuma shugaban Inuwar gwamnonin PDP Ayo Fayose Ekiti ya gargadi Jami’an tsaron sirri na DSS cewa, matukar suka kama Fasto Johnson Suleiman da kuma Bishop David Oyedepo to su sani hakan tamkar katin gayyatar barkewar rikicin addini ne a Najeriya.

You may also like