Wannan itace Khadijah wadda ake Zargin wata kawarta tayi mata kambun Baka akan cewa Zata mutu ko ta makance wadda kuwa tana wayar gari Sai ta makance .
Human Right Network of Nig. Wato hukumar kwato yan’ cin Dan Adam ta shiga lamarin ,
Wanda yanzu haka maganar tana kotu ,muna bibiya domin abawa mai hakki hakkinsa ,daga kotun Normansalnd, dake Kano an ajiye wadda ake zargi gobe za’a ci gaba da shari’a a kotun gidan Murtala ….
Baiwar Allah nan Yau kwananta Goma bata gani ,muna nan Dan ganin an tabbatar da adalci Allah yayi mana Jagora.