Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yana ziyara a jihar Kano da ke arewacin kasar, a karon farko tun bayan da ya zama shugaban kasa sama da shekara biyu da suka wuce.
Yadda Kanawa suka zabi Buhari
Irin kuri’un da suka kada masa a 2015
Yawan al’ummar Kano
9,401,288
- 2,172,447 Yawan kuri’un da aka kada a zaben 2015
- 1,903,999 Kuri’un da Buhari ya samu
- 215,779 Kuri’un da Jonathan ya samu