Bisa ga yadda jama’a suka shiga damuwa a Najeriya saboda sauyin kudi da babban bankin kasar ya yi wanda ya kawo karancin kudi a hannun jama’a, wasu sun soma tsarin bani gishiri in baka manda, yayin da wasu suka karkafafa amfani da kudin kasashen ketare.
Source link