Kasashen da aka fi zartar da hukuncin kisa a duniyaA lethal injection room in the US

Asalin hoton, Getty Images

A makon da ya gabata ne aka zartar ma wani ba’amurke hukuncin kisa ta hanyar shaka masa iskar nitrogen.

Wani ɗan ƙasar Japan ma an yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan wani harin mai kan uwa da wabi da ya yi sanadin mutuwar mutum 36.

Adadin mutanen da ake zartarwa hukuncin kisan a duniya na ƙaruwa sosai, duk da cewa wasu ƙasashen sun goge hukuncin daga tsarinsu.

Ƙasashe nawa ne ke yanke hukuncin kisa?

Sabbin alƙaluman da aka samu daga Amnesty a 2022:Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like