Kiristoci 82 Ne Suka Amshi Musulunci A Jihar Osun 



Wasu mabiya addinin kirantanci su 82 ne suka karbi musulunci a jihar Osun dake Najeriya. 

Muna addu’a Allah ubangiji ya albarkacesu ya kuma kara kara shiriyar dasu hanya madaidaiciya ya kuma basu kariya

You may also like