Kishi Ko Hauka? Kishiyar Mahaifiyar Sa Ta Kwara Masa Tafasasshen RuwaMata Kuji tsoron Allah Kishi ba Hauka bane, ba a yin Auren ke aka Auro ki?

Wannan Yaro da kuke gani Matar Uba wato Kishiyar Mahaifiyar shi ce ta Kona shi da ruwan zafi inda gaba daya illahirin jikin shi ya kone. 

Wannan al’amari ya faru ne a Garin Yandaki Karamar Hukumar Kaita, Katsina. 

Muna rokon Allah ya bashi lafiya.

You may also like