Kiwon Lafiya: Alaƙar Shan Gishiri Da Lafiyar Zuciya Saɓanin yadda mutane ke tunani game da yanayin amfani da gishiri, Wani sabon bincike ya tabbatar da cewa rage amfani da gishiri ba shi da wani tasiri wajen lafiyar zuciya a maimakon haka ma, waɗanda ba su amfani da gishiri sosai, sukan fi saurin kamuwa da hawan jini.

Sakamakon binciken ya nuna cewa yawan amfani da sinadarin ‘ Calcium’ da ‘ Potassium ‘na da matukar amfani wajen Rigakafin Cututtukan da suka jiɓinci zuciya da kuma hawan jini sai da kuma ƙwararru sun nuna cewa rage amfani da gishiri na da matukar muhimmanci wajen lafiyar zuciya.

You may also like