Kotu Ta Bayar Da Umarnim Rufe Wasu Asusun  Dame Patience JohnathanWata kotun tarayya da ke Legas ta bayar da umarnin rufe asusun ajiyar Bankin Uwargidan tsohon Shugaban kasa, Patience Jonathan da ke a bankuna har guda biyar wadanda kudin da ke cikinsu ya kai kusan Bilyan 10.
Tun da farko dai hukumar EFCC ta rufe wani asusun Patiece da ke Bankin Skye wanda ya kunshi zunzurutun kudi har dala milyan 31.4, lamarin da ya janyo ta garzaya kotu don neman a tilasta EFCC Sakin kudaden.

You may also like