Kotu ta tabbatar da nasarar Adeleke ya samu a zaɓen gwamnan OsunKotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna na jihar Osun.

Kotun tayi watsi da hukuncin da kotun sauraren kararrakin zabe ta yi da ya bawa ɗantakar jam’iyyar APC, Gboyega Oyetola nasara.

Har ila yau kotun ta kuma nemi a biya Adelek Naira 500,000.


Previous articleCR7 breaks another record in Portugal’s latest win
Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like