
Babbar kotun tarayya dake Sokoto ta tabbatar da Dakta Dauda Lawal Dare a matsayin halattaccen ɗan takarar jam’iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Zamfara.
Babbar kotun tarayya dake Gusau ita ce ta soke zaɓen fidda gwanin takarar gwamna a jam’iyar ta PDP da ya bawa Lawal Dare nasara.
Wasu yan takara ne biyu suka shiga da kara gaban kotun.