Kotu Ta Yankewa Wani Mutum Hukunci Bisaga Satar Zabi


Alkalin Babban Kotun dake Iyangaku a Jahar Ibadan a ranar litinin data gabata aka yankewa Ibrahim Yahaya Hukuncin Aikin Awa 20 ga Al’umma bisaga satar Zabi 2.

Mai Shari’ar Munirat Giwa-Babalola Wanda ta yanke hukuncin ga Ibrahim Yahaya bayan an tabbatar da satar Zabi 2, Wanda zaiyi kwana 4 kullum yana Aikin karfi na tsawon Awa 5.

‘Yan sanda sun tabbatar da satar zabin 2 na Oladele Abiodun Wanda kudinsu yakai Naira dubu 4.

You may also like