Ku San Malamanku tare da Sheikh Ahmad Ja'afar Abdulmalik
Limamin na unguwar Dosa da ke Kaduna ya yi karatu a fannoni da dama ciki har da nazarin adabin Larabci da Naƙadinsa da Aruli da Fiqh da Hadisi da Lugga da sauransu.Source link


Like it? Share with your friends!

-1

You may also like