Bawai muna kare Shugaban Nigeria Muhammadu buhari bane a,a munaso Jama a sufahimci cewa shugaban Nigeria Muhammadu buhari yasauke duk wani hakkin da Allah yadauramai Nakare jama ar Nigeria
Domin duk wani Abu da yakamata shugaban Nigeria Muhammadu buhari yaba Jami,an tsaron Nigeria yabasu domin sukare Rayukan yan Nigeria da dukiyoyin su
Don haka yakamata jama a su fahimci cewa Hakkin Jami,an tsaron Nigeria ne tsare rayukan yan Nigeria da dukiwoyin su Akullum
Saboda haka inasu yan Nigeria masu hankali da ilimi sudaina daurama Shugaban Nigeria Muhammadu buhari lefi Akan sace yan makarantar Dapchi
Akarshe ina rokon ubangiji Allah yakaima waannan yaran dauki Allah kabaiyanasu Cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali.