Kullum shugaban kasa Buhari yana rasa magoya baya – Panandas


Shugaban wata kungiyar magoya baya shugaban kasa Muhammad Buhari, Alhaji Mustapha Panandes ya ce kungiyar kullum rasa magoya take saboda yayan kungiyar basa farin ciki da yadda yan siyasar dake Abuja da laifin karkatar da akalar gwamnatin.
Saboda Panandas ya shawarci Buhari da ya ɗauki kwararan matakai da zai maganin haka.

A wata sanarwa da yafitar a Abuja, Panandas yace ” shugaban kasa Muhammad Buhari mutum ne da kowa yake so saboda gaskiyar sa da kuma hangen tunaninsa.

” Dole ya koma da baya ya sake shiri ya dubi yan siyasar da suke kasa idan har yana so yayi nasara kamar yadda yayi a zaɓen shekarar 2015.”


Like it? Share with your friends!

0

You may also like