Tawagar Shugaban Majalisar Malamai ta Jihar Taraba ta shiga garib Dankuma dake Karamar Hukumar Yorro domin gabatar da Da’awar musulunci.
Tawagar ta samu halartar manyan Malamai na jihar Taraba. Musamman wakilin shugaban Kungiyar ta jihar Taraba kuma shugaban Malamai na Jihar Sheikh Ahmad Muhammad Boyi da sauran Maluma.