Kungiyar Real Madrid Ta Kafa Tarihin Da Ba’a Taba Kafa Irinsa Ba A Kasar Spain 🇪🇸 



Real Madrid Ta Kafa Tarihi A Gasar Kwallon Kafa Na Kasar Spain Inda Ta Buga Wasanni 40 A Wannan Kakar Ba Tare Da An Yi Nasara Akanta Ba. Wanda Kuma A Tarihin Kasar Babu Kungiyar Da Ta Taba Yin Hakan.
Sun tashi 3-3 a karawar da suka yi da Sevilla gasar cin kofin Copa Del-Ray

You may also like