Kunsan ‘yan takara 18 da ke neman shugabancin Najeriya ?G

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

Ma’aikatan INEC a yayin gudanar da ayyukan zaɓe

Hamza al-Mustapha, tsohon babban jami’in tsaro ga shugaban soji lokacin Janar Sani Abacha.

Bayan mutuwar Abacha, an ɗaure shi tsawon sama da shekara 10 kan kisan matar Moshood Abiola, Kudirat.

Sai da ya kayar da wani ɗan takara gabanin ya samu damar takara a ƙarƙashin jam’iyyar AA, wato Action Alliance.Source link


Like it? Share with your friends!

-1

You may also like