Kwankwaso Yace Muddin Buhari Zai Tsaya Takara, Toh Shi Zai Yiwa Kamfen


“Ba zan sake tsayawa takarar Shugaban Kasa ba matukar nagaba dani shugaba Muhammadu Buhari zai tsaya takarar a shekarar 2019.

A madadin hakan, zanyi kokari ne wajen kira ga ‘Yan Najeriyar da su zabi shugaba Muhammadu Buhari a 2019.

Inji Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso

You may also like