Kwankwaso Zaiji ba Dadi Idan Ya Shigo Kano – Abdullahi AbbasTsohon shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano kuma Kwamishinan Ayyuka Na Musamman Abdullahi Abbas, ya bayyana cewa, babu wadanda ‘yan Kwankwasiyya ke tsoro kamar sa. Don haka idan suka shigo Kano za su ji ba dadi matukar suka ce Kulle za su ce Cas. 

“Sun ce mu hadu a Minjibir mun hadu sun ji babu dadi, sun ce mu hadu a hawan Daushe mun hadu sun ji babu dadi…

You may also like