Labarai A Takaice 


  •  A cikin wannan shekarar ce gwamnati za ta yi karin albashi ga ma’aikatanta – Ministan Kwadago 
  • Gwamnan Kaduna ya yi alwashin korar duk wani malamin Makaranta da ya shiga yajin aikin da aka tsara farawa a yau Litinin sakamakon korar wasu malaman Firamare 
  • Gwamnatin jihar Kogi ta sallami ma’aikatan gwamnati har 1,774 da manyan sakatarori guda takwas
  • Mutane biyu sun rasa rayukansu sakamakon wata arangama tsakanin mabiya Shi’a da jami’an tsaro a Kaduna
  • Kimanin ‘yan Nijeriya 481 aka kwaso daga kasar Libya inda ake sa ran kwaso sauran mutane 4,511 wadanda suka makale a can kasar.

You may also like