Allah ya yiwa Malama Shatu Aminu, matar marigayi Malam Aminu Kano wadda ita kadai ce matar sa a duniya rasuwa. Za’a gabatar da Jana’zar ta da safiyar yau 22/5/2017 da misalin karfe 11 na safe. Allah Ya jadadda rahama a gareta Ya sa Aljanna makoma AMIN.