Lafiya Zinariya: Shin ko teɓa na hana haihuwa?



Bayanan sauti

Shirin Lafiya Zinariya kan ko teba na hana haihuwa

Ku latsa hoton da ke sama don sauraron shirin:

Likitoci sun ce kibar da ta wuce kima nau’i biyu ce, ta waje da kuma ta cikin mutum. Sai dai ta cikin ta fi hadari, domin ta kan shafi al’adar mace.

Hukumar lafiya ta duniya, WHO ta ce an fi samun mutane masu teba, a kan wadanda kibarsu ta wuce kima, a kowane yanki na duniya.

Amma ban da yankin Kudu da hamadar Sahara Afrika da kuma yankin Asia.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like