Legas ta rufe bi ta ‘Gadan Marine’


Onlookers-around-Marine-Bridge-360x225

Gwamnatin jihar Lagos tasa an datse gadar marine daga aiki sabuda aiwatar da gyaran  da ma’aikatar aikace-aikace ta jihar legas za tayi.

Gwamnatin ta bayana haka bayan sa hanu commissionan zurga-zurga ta jihar Dr. Dayo Mobereola,yace dalilin sanarwan rufe hanyan shine dun a bawa kungiyan daman bincike akan gadar dakuma masalolin dake tattare da gadar da gyare-gyaren da yakamata.

Ya kara dace wa ,maikatar wutan lantarki,da na aikace-aikace da na gine-gine sun yi alkawarin bada cikaken gudumawa akan aikin gyara gadan,gwamnatin jahar ta yi alkawarin bada kyakyawan tsaro akan hana abubuwan hawa kusantar wajen gyaran har sai bayan an kamala gyaran.

You may also like