Liverpool ta sha kashi hannun Brentford 3-1



.

Asalin hoton, OTHER

Liverpool ta barar da damar matse hudun farko a gasar Premier League, bayan da ta sha kashi 3-1 hannun Brentford a filin wasa na Community da ke London.

Masu tsaron bayan Liverpool sun yi sakaci musamman Konate, da hakan ya bai wa Brentford damar dawowa na bakwai, maki biyu tsakaninsu da kungiyar ta Anfield.

Tun a minti na 19 da fara wasa ne Ibrahima Konate ya ci gida bayan an bugo kwana.

Sai kuma a minti na 42 Wissa ya ci ta biyu aka tafi hutun rabin lokaci 2-0.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like