
Asalin hoton, Getty Images
Dan kwallon Uruguay Luis Suarez ya koma kungiyar Gremio ta Brazil domin ci gaba da kasancewa da kulob din har zuwa 2024.
Tsohon dan kwallon Liverpool da Brazil da Atletico Madrid kafin zuwa Brazil ya murza leda tare da Nacional ta Uruguay.
A tsawon wata uku da ya fafata, ya zura kwallo takwas a wasa 16.
Gremio’s first game of 2023 is against Sao Luiz on 17 January.
Suarez ya wallafa a shafinsa na Twitter: “Muna shirin fuskantar sabon kalubale a Gremio, Ina murna.”