Lukaku na son a nada Henry kocin BelgiumHenry

Asalin hoton, OTHER

Dan wasan gaban Belgium Romelu Lukaku na son a nada Thierry Henry a matsayin kocin kasarsa.

Henry ya yi aiki a matsayin mataimakin Roberto Martinez, wanda ya ajiye aiki bayan gaza kaiwa zagayen gaba a gasar kofin duniya da aka kammala a Qatar.

A hira da jaridar Sky Italia, Lukaku ya ce ”Ina ganin Henry ne kocin Belgium na gaba. Ba na tababa.”

Ya kara da cewa ”Ina fadi karara: Shi ne zai zama sabon kocin Belgium.”Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like