Ma’aikatan Da Suka Ajiye Aiki Zasuyi Murna A NajeriyaMai magana da bakin Shugaban kasa Muhammadu Buhari wato Mal Garba Shehu ya bayyana cewa  Gwamnatin Shugaba Buhari ta ware sama da Naira Biliyan 54 domin biyan tsofaffin ma’aikata kudin su na fansho.K

Garba Shehu yayi wannan jawabi ne a Gidan Rediyo inda yake bayyana nasarar da Gwamnatin Shugaba Buhari ta samu. 

Garba Shehu yace an tantance tsofaffin ma’aikata dasu ka yi ritaya daga aiki har sama da 103, 000.

You may also like