Majalisa Ta Ki Amincewa Da Naɗin Magu A Matsayin Shugaban EFCC


 

‘Yan majalisar dattawan Nijeriya sun ki amincewa su tabbatar da nadin Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattali arzikin kasa ta’annati.

Mai Magana da Yawun Majalisar, Sanata Sabi Abdullahi ya nuna cewa majalisar ta yanke shawarar ce saboda wasu bayanan tsaro da suka samu daga Hukumar Tsaron farin kaya (DSS) game da Ibrahim Magu.

Daga bisani ne suka yi watsi da tabbatar da nadinsa a matsayin shugaban dindindin na hukumar.

Cikakken rahoton na nan tafe….

You may also like