Majalisar Ministoci Ta Dage Zamanta Na Wannan Mako


Majalisar ministoci wadda ke zamanta a kowace ranar Laraba ta dage zamanta na wannan mako.

Da yake bayyana dalilin dage zaman, Kakakin Shugaban Kasa, Femi Adesina ya ce, Shugaban Kasa, Muhammad Buhari da Mataimakinsa, Osinbajo za su halarci wani taron kasa da kasa kan Tafkin Chadi wanda za a yi a Abuja a cikin wannan mako.

You may also like