MAMAKI: An Hako Wani Yaro Daga Cikin Katanga A Jihar Ondo
0
Wani yaro dan kimanin shekaru goma ya auna arziki bayan da aka yi nasaran bambaro shi daga cikin kantaga a jihar Ondo.
Ana dai zargin matsafa ne suka yi katanga da yaron amma Allah ya yi kwanan sa na gaba.