Wannan manhajar mai suna Alfalah, manhaja ce da aka samar na musamman da ake samun wa’azi da lakcocin musulunci na malamai daga ko’ina a duniya.
An bude manhajar ce kyauta ga duk mai bukata domin a fadakar da al’ummar hanyar da za su kyautata dangantakarsu da Allah madaukakin sarki.