Masu Magana Da HAUSA Sun Kai Miliyan 120 A Najeriya Masu magana da harshen Hausa sun doshi Miliyan 120 a Najeriya. Wannan tabbaci ya biyo bayan bitar kwana guda da sashen Nazarin Harsuna da Al’adun Afirka na jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ya gabatar. 
” A Najeriya zunzurutun Hausawa sun kai Miliyan 70 yayin da masu magana da harshen Hausa sun doshi Miliyan 40″.

You may also like