Mata 11 da kananan yara ake fargabar sun mutu a hatsarin mota kan hanyar Kano-ZariyaMata da kananan yara da ba su gaza 11 ba aka rawaito sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan hanyar Kano zuwa Zariya.

Jaridar Dailly Trust ta gano cewa hatsarin da ya faru ranar Asabar da misalin karfe 5:00 na yamma ya rutsa da wata mota kirar Hiace C20 da kuma Hilux.

Wani da ya sheda abin da ya dora alhakin hatsarin kan gudun wuce sa’a da kuma rashin hakuri.

Shedar ya ce an samu nasarar ceto mutane shida daga ciki.


Previous articleOkupe convicted for ‘crime’ committed working for PDP – Sam Amadi
Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like