Mata Biyu Sun Musulunta A Wajen Tafsiri


KAI TSAYE DAGA UNGUWAR KEKE (WAJAN TAFSIRIN SHUGABAN JIBWIS (NIMC)

Yau 7, Ramadhan. 1439 = 23,May. 2018
A Wajan tafsirin Ustaz Rabi’u Musa,Shugaban kafafen sadarwa ta yanar gizo”(NIMC) kuma shugaban Agaji na Jihar Filato, inda wasu bayin Allah suka fahimci addinin musulunci wanda suka zabi suna kamar haka {Janifa a da yanzu kuma ta koma Zainab}

{Simi a da yanzu kuma ta koma Aisha}.

Allah ya dawwamar da su, ya kuma kawo dubun irinsu.

You may also like