Matar da ake zargi da kashe mijinta, Maryam Sanda kenan a wannan hoton cikin motar gidan bursina bayan da alkali ya hana bayar da Belinta, a zaman karshe da akayi na sauraron karan Maryam, hadda mahaifiyarta da ‘yan uwanta aka gurfanar.