Matsayin azumin masu aikin ƙarfi a RamadanHoton Mai Faskare yana tsaka da aikinsa

  • Marubuci, Nabeela Mukhtar Uba
  • Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Broadcast Journalist (Multimedia)
  • Twitter,
  • Aiko rahoto daga Abuja

Azumi lokaci ne da Musulmai ke kasancewa, ba ci, ba sha, ga kuma ƙauracewa iyali tun daga fitowar Alfijir har zuwa faɗuwar rana.

Mafi yawan lokuta, ana gudanar da ibadar azumin watan Ramadan ne a ƙasashe kamar Najeriya lokacin tsananin zafi.

Mutane a wani lokaci sukan taƙaita wasu ayyuka da ke buƙatar ƙarfi a cikin zafin rana, don ririta kuzarinsu da gudun suƙewa.

Sai dai, yanayin rayuwa kan sa wasu Musulmai su haɗa azumi da aikin ƙarfi kuma a cikin zafin rana saboda yanayin sana’arsu.

Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like