Mayan ‘Yan Siyasa Nada Hadin Baki Da BokoHaram – ‘Yan Matan Chibok Jaridar Daily Post ta ruwaito Fasto Bulus Baba na kauyen Kaya da ke karamar hukumar Chibok a jihar Borno. 

Ya bayyana cewa, a yayin da ‘yan Matan Chibok suka je gida ziyara yayin bikin Kirsimeti sun yi tonon silili cewa, akwai sa hannun manyan ‘yan siyasa a harkar Boko Haram kuma da sa hannun su a sace su da aka yi.

You may also like