Messi Karfen Nasara Ne Da Aka Kera Dan Kwallon Kafa- Xavi
0
Xavi tsohon Dan wasan Barcelona ne ya tabbatar da cewa Messi Na’urace da aka kera Dan kwallon Kafa Messi dai haryanxu zakara ne a fagen kwallon Kafa, Messi dai yanada Kofin Zakaran kwallon kafa na duniya Guda 5.