Miji ya kashe mutum uku har da Matarsa a jihar Sokoto


nigeria-police
Mutumin me suna Taiwo Adio ya kashe matarsa da mutane uku da tabarya a jihar Sokoto ranar Asabar ,20 ga watan Augusta. Me magana da yawun yan Sandan  jihar ,El-Mustapha Sani ,ya bada tabacin faruwan hakan a unguwar tsohon filin jirgi garin sokoto.
Wayanda suk rasa ransu sun hada da Yemisi Adio, 43, Rachael Adewole ,42, Dennis Adewole, 10, and Esther Badelu,14, duk yan unguwa daya ne .kuma yansandan su ga tabaryan da aka yi amfani da shi wajen kissan kuma ana cigaba da bincike akan Al’amarin.

You may also like