Mikel Obi Ya Koma Kungiyar Tianjin Teda Dake Kasar China


John Obi Mikel

Dan Wasan Nijeriya Mai Wasa A Kungiyar Chelsea, John Mikel Obi Ya Kammala Komawa Kungiyar Tianjin TEDA Dake Kasar Chana A Jiya Alhamis Bayan Sun Yi Yarjejeniya Za Su Dinga Biyansa Dala 140.000 A Duk Mako. Sannan Kuma Zai Rattaba Hannu Na Kontiragin Shekaru Uku.

You may also like