Mummunan Hadari Ya Yi Asarar Jakuna Da Dama Yau Assabar 13/5/2017 Wata Motar Trailer Shake Da Jakuna (Jakkai) Ta Fito Daga Cikin Garin Sokoto Ta Nufi Kudancin Nigeria Tana Isowa Garin Dange Sai Kawai Wata Yarinya Karama Yar Kimanin Shekarru Bakwai Taje Tsallake Titi Sai Wannan Trailer Ta Kwashe Ta Inda Nan Take Yarinyar Tace Ga Garinku Nan Ita Kuma Motar Ta Fadi Tareda Mutuwar Jakuna Da dama.

You may also like